Hotuna: Wani babban Limami ya mutu a daidai lokacin da yake hudubar Juma'a a masallaci

- Wani babban limamin ya mutu a kasar Malaysia a daidai lokacin da yake gabatar da hudubar Juma'a

- Limaminya kware matuka wurin ganin ya kawo cigaba ga addinin Musulunci a kasar ta Malaysia

- Sarkin kasar Sultan Abdullah ya yiwa iyalai, dalibai da al'ummar kasar ta'aziyya

Hotuna: Wani babban Limami ya mutu a daidai lokacin da yake hudubar Juma'a a masallaci

Hotuna: Wani babban Limami ya mutu a daidai lokacin da yake hudubar Juma'a a masallaci
Source: Facebook

A wani rahoto da muka samu ya nuna cewa wani Shehin Malami dan kasar Malaysiya, mai shekaru 68 ya yanke jiki ya fadi matacce a Masallacin Al-Bukhary, wanda ke yankin Jalan Langgar, a garin Alor Setar, inda yake gabatar da limancin Salla.

Hotuna: Wani babban Limami ya mutu a daidai lokacin da yake hudubar Juma'a a masallaci

Hotuna: Wani babban Limami ya mutu a daidai lokacin da yake hudubar Juma'a a masallaci
Source: Facebook

Malamin mai suna Ustaz Ku Yaacob Ku Hashim ya rasu yana tsakiyar gabatar da hudubar Juma'a, ranar 7 ga watan Yuni, 2019. An kuma yi jana'izarsa a ranar.

Hotuna: Wani babban Limami ya mutu a daidai lokacin da yake hudubar Juma'a a masallaci

Hotuna: Wani babban Limami ya mutu a daidai lokacin da yake hudubar Juma'a a masallaci
Source: Facebook

KU KARANTA: San barka: Dagaci ya bada fadarsa a dinga karbar haihuwa da duba marasa lafiya a Kaduna

Hotuna: Wani babban Limami ya mutu a daidai lokacin da yake hudubar Juma'a a masallaci

Hotuna: Wani babban Limami ya mutu a daidai lokacin da yake hudubar Juma'a a masallaci
Source: Facebook

Tuni dai Sarki Sultan Abdullah na kasar ya bayar da sanarwar ta'aziyyar Malamin ga iyalansa da dalibansa da sauran al'ummar kasar bisa wannan babban rashi da aka yi.

Hotuna: Wani babban Limami ya mutu a daidai lokacin da yake hudubar Juma'a a masallaci

Hotuna: Wani babban Limami ya mutu a daidai lokacin da yake hudubar Juma'a a masallaci
Source: Facebook

Hotuna: Wani babban Limami ya mutu a daidai lokacin da yake hudubar Juma'a a masallaci

Hotuna: Wani babban Limami ya mutu a daidai lokacin da yake hudubar Juma'a a masallaci
Source: Facebook

Hotuna: Wani babban Limami ya mutu a daidai lokacin da yake hudubar Juma'a a masallaci

Hotuna: Wani babban Limami ya mutu a daidai lokacin da yake hudubar Juma'a a masallaci
Source: Facebook

Sultan Abdullah ya bayyana Ustaz Yaacob a matsayin babban limamin Masallacin Al-Bukhary wanda ya zage kai da kafa wajen ganin ya yiwa addininsa da kasarsa hidima.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Mailfire view pixel