Hotuna: Gabanin zaben majalisa, Buhari ya gana da dukkan yan majalisan APC

Hotuna: Gabanin zaben majalisa, Buhari ya gana da dukkan yan majalisan APC

Yayinda ake shirin gudanar da zaben majalisa, Shugaba Muhammadu Buhari ya gana da zababbun yan majalisan dokokin tarayya na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a daren Litinin, 10 ga watan Yuni, 2019.

An kaddamar da wannan ganawa ne misalin karfe 9 na dare a dakin taron Ladi Kwali dake Abuja.

Hotuna: Gabanin zaben majalisa, Buhari ya gana da dukkan yan majalisan APC

Hotuna: Gabanin zaben majalisa, Buhari ya gana da dukkan yan majalisan APC
Source: Twitter

Daga cikin wadanda suka halarci wannan taro sune mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo; shugaban jam'iyyar APC, Adams Oshiomole; gwamnan jihar Kebbi, Atiku Bagudu; gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi; da gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i.

Hotuna: Gabanin zaben majalisa, Buhari ya gana da dukkan yan majalisan APC

Hotuna: yan majalisan APC
Source: Facebook

Sauran sune dan takaran shugaban majalisar dattawa, Ahmed Lawan; dan takaran kakaki majalisa, Femi Gbajabiamila; da hadimin shugaban kasa, Ita Enang.

A taron, jam'iyyar APC ta fadar shugaban kasa sun jaddada goyon bayansu ga Ahmad Lawan matsayin shugaban majalisa da kuma Femi Gbajabiamila matsayin Kakaki.

Hotuna: Gabanin zaben majalisa, Buhari ya gana da dukkan yan majalisan APC

Buhari ya gana da dukkan yan majalisan APC
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel