Shugabancin majalisar dattawa: Sanatoci 61 sun lamuncewa Lawan – Kungiyar kamfen

Shugabancin majalisar dattawa: Sanatoci 61 sun lamuncewa Lawan – Kungiyar kamfen

- Kungiyar kamfen din takarar Ahmed Lawan yace akalla zababbun sanatoci 61 ne suka shirya zabar sa a matsayin shugaban majalisar dattawa

- Sakataren kungiyar Jibrin yace jerin sunayen ya hada 60 daga cikin zababben sanatocin APC 62 da kuma daya daga jam’iyyar Young Peoples Party (YPP)

- Yace a baya sunayen ya kai 64 amma daga bisani ya koma 62 sakamakon hukuncin kotu a kan jihar Zamfara

Akalla zababbun sanatoci 61 ne suka shirya zabar Ahmed Lawan a matsayin shugaban majalisar dattawa, cewar kungiyar kamfen dinsa a ranar Asabar, 8 ga watan Yuni.

Sakataren kungiyar, Barau Jibrin, ya karanto jerin sunayen ga yan jaridar a Transcorp Hilton Abuja.

Mista Jibrin yace jerin sunayen ya hada 60 daga cikin zababben sanatocin APC 62 da kuma daya daga jam’iyyar Young Peoples Party (YPP).

Yace a baya sunayen ya kai 64 amma daga bisani ya koma 62 sakamakon hukuncin kotu a kan jihar Zamfara.

Ya nuna karfin gwiwar cewa sanatoci 61 za su zabi Mista Lawan.

Jaridar Premium Times ta ruwaito cewa sanatoci 32 me kacal suka halarci taron.

A baya shugaban kwamitin kamfen din, Yahaya Abdullahi, ya yi watsi da BATUN cewar Lawan na da izza kamar yadda wasu ke tunani.

KU KARANTA KUMA: Dan takaitaccen tarihin marigayi Janar Sani Abacha yayinda ya cika shekaru 21 rasuwa a yau

Ga jerin sunayen a kasa:

Shugabancin majalisar dattawa: Sanatoci 61 sun lamuncewa Lawan – Kungiyar kamfen

Shugabancin majalisar dattawa: Sanatoci 61 sun lamuncewa Lawan – Kungiyar kamfen
Source: UGC

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Mailfire view pixel