Shugaba Buhari ya karbi bakuncin shugaban kasar Ghana a Abuja (hotuna)

Shugaba Buhari ya karbi bakuncin shugaban kasar Ghana a Abuja (hotuna)

- Shugaban kasa Buhari ya karbi bakuncin shugaban kasar Ghana, Nana Akufo-Addo

- Nana Akufo-Addo ya ziyarci fadar shugaban kasa da ke Abuja a yau Laraba, 5 ga watan Yuni

- Zuwa yanzu babu cikakken bayani kan ganawarsu

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya samu ziyarar ban girma daga shugaban kasar Ghana, Nana Akufo-Addo, a fadar Shugaban kasa da ke Abuja.

Shugaban kasar Ghanan ya zo fadar Shugaban kasa ne a ranar Laraba, 5 ga watan Yuni.

Shugaba Buhari ya karbi bakuncin shugaban kasar Ghana a Abuja (hotuna)

Shugaba Buhari ya karbi bakuncin shugaban kasar Ghana a Abuja
Source: Facebook

KU KARANTA KUMA: 'Yan sanda sun kama wasu rikakkun 'yan fashi guda 4 da yan daba 60 da suka addabi jihar Bauchi

Ba a saki cikakken jawabi kan tattaunawar shugabannin biyu ba a daidai lokacin kawo wannan rahoton.

Shugaba Buhari ya karbi bakuncin shugaban kasar Ghana a Abuja (hotuna)

Shugaba Buhari ya karbi bakuncin shugaban kasar Ghana a Abuja
Source: Facebook

A wani labarin kuma Legit.ng ta rahoto a baya cewa, Shugaban Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin mataimakinsa, Yemi Osinbajo da sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha da famanan sakatare na Abuja, Chinyeaka Ohaa da Philip Aduda yayin da suka kai masa ziyarar murnar bikin sallah karama.

Shugaba Buhari a ranar Litinin ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su cigaba da halayyar da suka kasance akai cikin watan Ramadana.

Ya kuma nuna farin cikinsa bisa gudanar da zabe da akayi a kasar cikin kwanciyar hankali da lumuna, duk da cewa anyita hasashen za’a samu tashin hankali lokacin zaben.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ga masu bukatar manhajar mu na Azumi a wannan wata mai albarka sai a bibiyi wannan shafi https://fb.gg/play/ramadan_ramadan

Source: Legit

Mailfire view pixel