Yanzu Yanzu: Dino Melaye zai yi takarar gwamna a Kogi

Yanzu Yanzu: Dino Melaye zai yi takarar gwamna a Kogi

A yau Asabar 1 ga watan Yuni ne Sanata Dino Melaye mai wakiltan Kogi ta Yamma ya bayyana sha'awarsa na yin takarar gwamnan jiharsa ta Kogi.

A cewar rahoton da Blueprint ta wallafa, Mr Melaye ya bayar da sanarwar ne a Ayetoro a jihar Kogi inda ya ke sanar da shugabanin jam'iyyar People Democratic Party, PDP a mazabarsa.

"Da izinin Allah ni ne gwamnan jihar Kogi mai jiran gado," inji shi.

Ku biyo mu domin karin bayani ....

DUBA WANNAN: Next Level: Zahra ta yi rubutu mai ratsa zuciya zuwa ga Buhari

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku Latsa: Domin karuwa cikin wannan wata mai albarka na Ramadana

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel