Aisha Buhari ta ziyarci wadanda 'yan bindiga suka kaiwa hari a Katsina

Uwargidan shugaban kasa, Aisha Muhammadu Buhari ta kai ziyarar kwana daya Jihar Katsina domin jajentawa ga wadanda 'yan bindiga suka kaiwa hari a jihar.

Jirgin fadar shugaban kasa ya dira a filin tashi da saukan jirage na Umaru Musa Yar'Adua misalin karfe 11.15 na safiyar yau Asabar.

Sakataren gwamnatin jihar Katsina, Mustapha Inuwa tare da wasu jiga-jigan gwamnatin jihar ne suka tarbi Aisha a filin tashin jiragen.

Aisha Buhari ta ziyarci wadanda 'yan bindiga suka kaiwa hari a Katsina

Aisha Buhari ta ziyarci wadanda 'yan bindiga suka kaiwa hari a Katsina
Source: Facebook

DUBA WANNAN: Zanga-zanga: Jami'an tsaro sun shiga farautar mabiya Shi'a a Abuja

A yayin ziyarar na ta, Aisha za ta ziyarci karamar Hukuma Batsari da Gidan Baki inda wasu daga cikin wadanda abin ya shafa suke fakewa.

Aisha Buhari ta ziyarci wadanda 'yan bindiga suka kaiwa hari a Katsina

Aisha Buhari ta ziyarci wadanda 'yan bindiga suka kaiwa hari a Katsina
Source: Facebook

Aisha Buhari ta ziyarci wadanda 'yan bindiga suka kaiwa hari a Katsina

Aisha Buhari ta ziyarci wadanda 'yan bindiga suka kaiwa hari a Katsina
Source: Facebook

Aisha Buhari ta ziyarci wadanda 'yan bindiga suka kaiwa hari a Katsina

Aisha Buhari ta ziyarci wadanda 'yan bindiga suka kaiwa hari a Katsina
Source: Facebook

Aisha Buhari ta ziyarci wadanda 'yan bindiga suka kaiwa hari a Katsina

Aisha Buhari ta ziyarci wadanda 'yan bindiga suka kaiwa hari a Katsina
Source: Facebook

Aisha Buhari ta ziyarci wadanda 'yan bindiga suka kaiwa hari a Katsina

Aisha Buhari ta ziyarci wadanda 'yan bindiga suka kaiwa hari a Katsina
Source: Facebook

Daily Trust ta ruwaito cewa harin na baya-bayan nan a kauyukan Batsari da Kankara ya yi sanadiyar rasuwar mutane 39 da jikkatan wasu fiye da 200.

Sakamakon hari, al'umma da dama sun rasa muhallansu yawancin su mata da yara da ke tsugune a sansanin 'yan gudun hijira.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku Latsa: Domin karuwa cikin wannan wata mai albarka na Ramadana

Source: Legit Nigeria

Mailfire view pixel