Gwamna Ganduje ya nada sabbin manyan sakatarori 36 (sunaye)

Gwamna Ganduje ya nada sabbin manyan sakatarori 36 (sunaye)

Gwamnan JIhar Kano, Abdullahi Ganduje ya nada sabbin sakatarori 36 na hukumomi, ma'aikatu da cibiyoyin gwamnati da ke jihar.

A cewar sanarwar da shugaban ma'aikatan jihar, Auwal Na'iya ya bayar, "anyi sabbin nadin ne domin tabbatar da cimma sabbin burin gwamnatin jihar na inganta aiki da yiwa al'umma hidimma".

Ganduje ya nada sabbin manyan sakatarori 36 (cikaken jerin sunaye)

Ganduje ya nada sabbin manyan sakatarori 36 (cikaken jerin sunaye)
Source: Twitter

A ranar 2 ga watan Mayu ne Gwamna Ganduje ya sallami dukkan sakatarorin gwamnatin jihar inda ya bukaci su mika takardun ajiye aikinsu kafin ranar Laraba 8 ga watan Mayu.

A wasikar da gwamnan ya aike a ranar 2 ga watan Mayu, ya bukaci su mika takardun ajiye aikinsu ga manyan direktocin hukumominsu ko cibiyoyi.

DUBA WANNAN: Hukuncin Zamfara: Ba mu da zabi sai dai mu amince da hukuncin kotu - APC

Gwamnan ya kuma umurci dukkan direktoci da ke mataki na 16 ko 17 da manyan sakatarorin da aka sauke daga mukamansu da ke sha'awar darewa kan kujerar su mika takardun karatunsu da aiki zuwa ga ofishin shugaban ma'aikata zuwa kafin karfe hudu na yammacin ranar Alhamis 9 ga watan Mayun 2019

Ga cikaken sunayen sabbin sakatarorin da Ganduje ya nada:

Ganduje ya nada sabbin manyan sakatarori 36 (cikaken jerin sunaye)

Ganduje ya nada sabbin manyan sakatarori 36 (cikaken jerin sunaye)
Source: Twitter

Ganduje ya nada sabbin manyan sakatarori 36 (cikaken jerin sunaye)

Ganduje ya nada sabbin manyan sakatarori 36 (cikaken jerin sunaye)
Source: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku Latsa: Domin karuwa cikin wannan wata mai albarka na Ramadana

Source: Legit

Mailfire view pixel