El-Rufai ya sha ruwa tare da SGF da wasu shugabanin hukumomin gwamnati

El-Rufai ya sha ruwa tare da SGF da wasu shugabanin hukumomin gwamnati

Gwamna Nasiru Ahmad El-Rufai na Jihar Kano da mataimakinsa Bala Barnabas Bantex da zababiyar mataimakiyar gwamna, Dr Hadiza da sauran manyan gwamnatin jihar Kaduna sun shirya shan ruwa ta musamman tare da wasu manyan 'yan fadar shugaban kasa da shugabanin hukumomin tsaro.

Har ila yau cikin wadanda suka hallarci shan ruwan na musamman sun hada sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapah da wasu cikin zababun 'yan majalisar tarayya da ministoci da wasu masu saka hannun jari.

Shugaban hafsoshin sojin saman Najeriya, Air Marshal Saddique Abubakar da Sufeta Janar na 'Yan sandan Najeriya, Mohammed Abubakar suna daga cikin wadanda suka hallarci shan ruwan.

El-Rufai ya sha ruwa tare da SGF da wasu shugabanin hukumomin gwamnati

El-Rufai tare da sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha wurin shan ruwa
Source: Twitter

El-Rufai ya sha ruwa tare da SGF da wasu shugabanin hukumomin gwamnati

Gwamna Nasir El-Rufai tare da shugaban sojojin saman Najeriya, Air Marshall Abubakar Sadiq
Source: Twitter

DUBA WANNAN: Shugaba Buhari ya taya Modi murnar lashe zabe

El-Rufai ya sha ruwa tare da SGF da wasu shugabanin hukumomin gwamnati

Gwamna El-Rufai, Ministan Sufuri Rotimi Amaechi, IG Mohammed Adamu, Bala Bantex, SGF Boss Mustapha da Sanata Ahmad Lawan
Source: Twitter

El-Rufai ya sha ruwa tare da SGF da wasu shugabanin hukumomin gwamnati

El-Rufai, zababen sanata, Uba Sani, Sanata Ahmad Lawan da sauran manyan baki da suka hallarci shan ruwan
Source: Twitter

El-Rufai ya sha ruwa tare da SGF da wasu shugabanin hukumomin gwamnati

IG Mohammed Adamu tare da shugaban sojojin saman Najeriya, Abubakar Sadiq
Source: Twitter

El-Rufai ya sha ruwa tare da SGF da wasu shugabanin hukumomin gwamnati

Zababiyar mataimakiyar gwamna Dr Hadiza Balarabe tare da wasu mahallarta shan ruwa da gwamnatin jihar Kaduna ta shirya
Source: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku Latsa: Domin karuwa cikin wannan wata mai albarka na Ramadana

Source: Legit.ng News

Mailfire view pixel