Buhari ya karbi sabbin jakadu daga kasar Isra'ila da Sierra Leone a fadar Villa

Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis, 23 ga watan Mayun 2019, ya karbi sabbin jakadu biyu na kasar Sierra Leon da kuma na kasar Isra'ila a fadar Villa dake babban birnin kasar nan na tarayya Abuja.

Shugaba Buhari yayin karbar takardar shaidar jakadanci daga hannun Ambasadan kasar Isra'ila zuwa Najeriya, Shimon Ben- Hur Shosan

Source: Facebook

Shugaba Buhari yayin karbar takardar shaidar jakadanci daga hannun Ambasadan kasar Sierra Leon zuwa Najeriya, Solomon Momo Christopher Gembeh

Source: Twitter

Shugaba Buhari ya karbi takardar shaidar jakadanci daga hannun Ambasadan kasar Isra'ila zuwa Najeriya, Shimon Ben- Hur Shosan da kuma na kasar Sierra Leon, Ambasada Solomon Momo Christopher Gembeh.

KARANTA KUMA: Firai Ministan Birtaniya, Theresa May, za ta yi murabus a ranar Juma'a

Jaridar Legit.ng ta ruwaito cewa, shugaban kasa Buhari ya gana da gwamnoni talatin da shida na Najeriya cikin babban dakin taro na Council Chambers dake fadar Villa domin tabbatar da nadin mukamakin sabon sufeto janar na 'yan sanda, Muhammad Adamu.

Kazalika jaridar ta ruwaito cewa, mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya jagoranci zaman majalisar tattalin arziki na bankwana tare da dukkanin gwamnonin Najeriya a fadar Villa ta shugaban kasa.

Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare da mu yayin da shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.android&pid=solomonovlink

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Ku biyo cikin shafukan mu na dandalan sada zumunta a Facebook ko kuma Twitter:

https://facebook.com/legitnghausa

https://twitter.com/legitnghausa

Ku fa'idantu da manhajar mu ta Azumi a wannan wata mai albarka a wannan shafi:

https://fb.gg/play/ramadan_ramadan

Source: Legit Nigeria

Tags:
Mailfire view pixel