Yanzu Yanzu: Osinbajo da gwamnoni suna gudanar da taron NEC na bankwana

Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo yana jagorantar taron Kwamitin tattalin arziki na kasa (NEC) da ake gudanarwa a fadar Aso Rock a babban birnin tarayya, Abuja.

An fara taron ne misalin karfe 11:05 na safiyar yau Alhamis a yayin da mataimakin shugaban kasa ya shigo dakin taron.

Mafi yawancin gwamnonin Najeriya 36 sun hallarci taron.

Yanzu Yanzu: Osinbajo da gwamnoni suna gudanar da taron NEC na bankwana

Yanzu Yanzu: Osinbajo da gwamnoni suna gudanar da taron NEC na bankwana
Source: Twitter

DUBA WANNAN: An roki Buhari ya ajiye Lai Mohammed a karo na biyu

Tsohon gwamnan jihar Osun, Rauf Aregbesola shima ya hallarci taron na bankwana.

Yanzu Yanzu: Osinbajo da gwamnoni suna gudanar da taron NEC na bankwana

Yanzu Yanzu: Osinbajo da gwamnoni suna gudanar da taron NEC na bankwana
Source: Twitter

Yanzu Yanzu: Osinbajo da gwamnoni suna gudanar da taron NEC na bankwana

Yanzu Yanzu: Osinbajo da gwamnoni suna gudanar da taron NEC na bankwana
Source: Twitter

Galibin gwamnonin ba za su sake hallartan taro irin wannan ba saboda sun kamalla wa'adinsu guda biyu wanda ke nufin ba su da damar sake yin takarar gwamna.

Idan ba a manta ba, shugaba Muhammadu Buhari shima ya yi makamancin wannan taron da ministocinsa a ranar Laraba.

Ku biyo mu domin samun karin labari...

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku Latsa: Domin karuwa cikin wannan wata mai albarka na Ramadana

Source: Legit

Mailfire view pixel