Da duminsa: An shiga halin dar a jihar Kaduna matasa suka kashe masu garkuwa d amutane(Hotuna)

Da duminsa: An shiga halin dar a jihar Kaduna matasa suka kashe masu garkuwa d amutane(Hotuna)

Hankalin jama'a ya tashi a cikin garin jihar Kaduna yayinda matasa suka fito bakin hanya sakamakon kisan wani matashi dda ake zargin mai satar mutane ne a unguwar Kawo da safiyar yau Litnin, 20 ga watan Mayu, 2019.

Rahotannin sun nuna cewa masu garkuwa da mutane sun kai farmaki da safiyar Litinin amma basu samu nasara na. Yayinda suke kokarin arcewa, sai matasan unguwar suka taresu kuma suka hallaka daya daga cikinsu.

Mutanen Dai Ana Zargin Cewa Masu Garkuwa da Mutane ne Inda Ake Zargin Sun sato wani bawan Allah ne a unguwar sabon Kawo

Hotuna sun nuna yadda matasan suka bankawa motocin masu satar mutanen wuta kuma suka kona daya daga cikinsu kurmus.

Kalli hotunan:

Da duminsa: An shiga halin dar a jihar Kaduna sakamakon kisan wani matashi (Hotuna)

An shiga halin dar a jihar Kaduna
Source: Twitter

Da duminsa: An shiga halin dar a jihar Kaduna sakamakon kisan wani matashi (Hotuna)

i (Hotuna)
Source: Twitter

Da duminsa: An shiga halin dar a jihar Kaduna sakamakon kisan wani matashi (Hotuna)

Da duminsa: An shiga halin dar a jihar Kaduna sakamakon kisan wani matashi (Hotuna)
Source: Twitter

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel