Rundunar 'yan sanda tayi bajakolin masu garkuwa da mutane 93 da suka fitini hanyar Abuja

Rundunar 'yan sanda tayi bajakolin masu garkuwa da mutane 93 da suka fitini hanyar Abuja

Hedikwatar rundunar 'yan sanda tayi bajakolin mutane 93 da ake zargin su da addabar babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna da satar mutane tare da yin garkuwa da su.

An kama wadanda ake zargin ne a kauyuka daban-daban da suka hada da Kachin, Lere, Igabi, Kagarko, Birnin Gwari, Zaria da sauran su.

Daga cikin makaman da aka samu nasarar kwace wa daga hannun 'yan ta'addar akwai bindigu da dama samfurin AK47, kananan bindigu masu yawa, manyan wukake, alburusai, kakin sojoji, kudaden kasashen ketare da sauran su.

An yi bajakolin masu laifin ne hedikwatar rundunar 'yan sanda ta Katari dake kan hanyar Abuja zuwa Kaduna.

Rundunar 'yan sanda tayi bajakolin masu garkuwa da mutane 93 da suka fitini hanyar Abuja

Masu garkuwa da mutane 93 da suka fitini hanyar Abuja

Rundunar 'yan sanda tayi bajakolin masu garkuwa da mutane 93 da suka fitini hanyar Abuja

Rundunar 'yan sanda tayi bajakolin masu garkuwa da mutane 93 da muggan makaman su
Source: Facebook

Rundunar 'yan sanda tayi bajakolin masu garkuwa da mutane 93 da suka fitini hanyar Abuja

Rundunar 'yan sanda tayi bajakolin masu garkuwa da mutane 93 da suka fitini hanyar Abuja
Source: Original

Rundunar 'yan sanda tayi bajakolin masu garkuwa da mutane 93 da suka fitini hanyar Abuja

Rundunar 'yan sanda tayi bajakolin masu garkuwa da mutane 93 da muggan makamai
Source: Facebook

Rundunar 'yan sanda tayi bajakolin masu garkuwa da mutane 93 da suka fitini hanyar Abuja

Rundunar 'yan sanda tayi bajakolin masu garkuwa da mutane 93 da suka fitini hanyar Abuja
Source: Facebook

A wani labarin na Legit.ng, kun ji cewar rundunar 'yan sanda a jihar Edo, a ranar Alhamis, ta ce ta kama wasu kama mutane hudu da take da kyakyawan zaton cewar mayakan kungiyar Boko Haram ne da suka gudu daga jihar Kogi bayan sun tafka aiyukan ta'addanci.

Kwamishinan 'yan sandan jihar, Mohammed DanMallam, ne ya sanar da hakan ga kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) a garin Benin.

DUBA WANNAN: 'Yan bindiga sun sace mutane 8 a Zamfara, sun nemi N50m

DanMallam ya ce an kama mutanen ne bayan samu bayanan sirri a kan wata maboyar su dake Afuze-Edo a sanatoriyar jihar Edo ta kudu.

Ya bayyana cewar, a yayin da masu laifin ke amsa tambayoyi, daya daga cikin su ya furta cewar ya kashe mutane fiye da 40, yayin da daya daga cikin su ya ce ya gudu ne daga gidan yarin Koton Karfe a shekarar 2014, sannan yana daga cikin wadanda suka yi fashi a jihar Ekiti a shekarar 2013

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.android&pid=solomonovlink

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Mailfire view pixel