Buhari ya sha ruwa tare da Saraki, Dogara da wasu 'yan majalisa a Aso Rock (Hotuna)

Buhari ya sha ruwa tare da Saraki, Dogara da wasu 'yan majalisa a Aso Rock (Hotuna)

A yau Talata ne Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki da Kakakin majalisar dattawa, Yakubu Dogara da sauran shugabanin majalisun dattawa da wakilai a fadar sa ta Aso Rock domin shan ruwa na azumin Ramadan.

Shugaban kasar ya karbi bakuncin tawagar 'yan majalisar wanda suka hada da musulimi da kirsita a gidansa da ke shugaban kasa da ke babban birnin tarayya, Abuja.

Buhari ya sha ruwa tare da Saraki, Dogara da wasu 'yan majalisa a Aso Rock (Hotuna)

Shugaba Buhari yana jawabi yayin shan ruwa da ya yi tare da shugabanin majalisar tarayya da tawagarsu a Aso Rock
Source: Twitter

Buhari ya sha ruwa tare da Saraki, Dogara da wasu 'yan majalisa a Aso Rock (Hotuna)

Shugaba Buhari tare da 'yan majalisar tarayya yayin shan ruwa a ranar Talata 14 ga watan Mayu
Source: Twitter

Buhari ya sha ruwa tare da Saraki, Dogara da wasu 'yan majalisa a Aso Rock (Hotuna)

Shugaba Buhari tare da wasu 'yan majalisun tarayya bayan shan ruwa na musamman da ya shirya musu a Aso Rock
Source: Twitter

DUBA WANNAN: Ribadu ya wakilci Buhari a kotun sauraron kararrakin zabe

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku Latsa: Domin karuwa cikin wannan wata mai albarka na Ramadana

Source: Legit

Mailfire view pixel