Buhari ya sha ruwa tare da Tinubu (Hotuna)

Buhari ya sha ruwa tare da Tinubu (Hotuna)

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin jagoran jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Ahmed Bola Tinubu a yau Juma'a a fadar Aso Rock da ke babban birnin tarayya, Abuja.

An gano Buhari da Tinubu suna murmushi yayin da suke bude baki tare. An dade ba a ga shugaba Buhari da Tinubu tare a fili ba tun lokacin babban zaben watan Fabrairun 2019.

Buhari bai hallarci taron bikin tunawa da haihuwan Tinubu da aka gudanar a watan Maris a Abuja ba kuma jagoran na jam'iyyar APC bai hallarci kaddamar da ayyuka da Buhari ya yi a Legas ba a watan Afrilu.

Duk da cewa hadiman su sun karyata rahotannin da cewa akwai an samu rashin jituwa tsakaninsu wannan hotunan sun nuna cewa har yanzu manyan 'yan siyasar suna tare.

Tinubu ya sha ruwa tare da Buhari a Aso Rock (Hotuna)

Tinubu ya sha ruwa tare da Buhari a Aso Rock (Hotuna)
Source: Twitter

Tinubu ya sha ruwa tare da Buhari a Aso Rock (Hotuna)

Tinubu ya sha ruwa tare da Buhari a Aso Rock (Hotuna)
Source: Twitter

DUBA WANNAN: An tura 'zauna gari banza' gidan yari saboda taba nonon kwaila

Tinubu ya sha ruwa tare da Buhari a Aso Rock (Hotuna)

Tinubu ya sha ruwa tare da Buhari a Aso Rock (Hotuna)
Source: Twitter

Tinubu ya sha ruwa tare da Buhari a Aso Rock (Hotuna)

Tinubu ya sha ruwa tare da Buhari a Aso Rock (Hotuna)
Source: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku latsa: Domin karuwa cikin wannan wata mai albarka na Ramadana

Source: Legit

Mailfire view pixel