Da duminsa: Shugaba Buhari ya hallarci bude Tafsirin watan Ramadan, hotuna

Da duminsa: Shugaba Buhari ya hallarci bude Tafsirin watan Ramadan, hotuna

A yau Talata 7 ga watan Mayu wanda ya yi daidai da 1 ga watan Ramadan na 1440 AH ne Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya hallarci bude tafisirin Al-Kura'ani mai girma da aka saba gabatarwa duk shekara a mallacin gidan gwamnati da ke Aso Rock a Abuja.

Buhari ya hallarci tafsirin tare da Ministan harkokin cikin gida, Abdurrahman Dambazau da wasu mukarrabansa.

Buhari ya hallarci bude tafsirin watan Ramadan a masallacin gidan gwamnati

Buhari ya hallarci bude tafsirin watan Ramadan a masallacin gidan gwamnati
Source: Twitter

Legit.ng ta kawo muku rahoton cewa Sarkin musulmi, Sa'ad Abubakar ya tabbatar da ganin watan a jihohi da dama kuma hakan a bisa al'ada na nufin watan na Ramadana ya tsaya kenan.

Shi dai watan Ramadana yana da matukar falala a rayuwar musulmi inda suka yadda cewa Ubangiji Allah yana bude kofofin aljanna tare da rufe na wuta a lokacin.

DUBA WANNAN: MTN ta bawa Sarki Sanusi II babban mukami

Haka ma dai a watan Ramadana, musulmai kan kame bakin su daga cin abinci ko shan abin sha tare da kusantar iyali daga ketowar alfijir har zuwa faduwar rana.

Buhari ya hallarci bude tafsirin watan Ramadan a masallacin gidan gwamnati

Buhari ya hallarci bude tafsirin watan Ramadan a masallacin gidan gwamnati
Source: Twitter

Buhari ya hallarci bude tafsirin watan Ramadan a masallacin gidan gwamnati

Buhari ya hallarci bude tafsirin watan Ramadan a masallacin gidan gwamnati
Source: Twitter

Buhari ya hallarci bude tafsirin watan Ramadan a masallacin gidan gwamnati

Buhari ya hallarci bude tafsirin watan Ramadan a masallacin gidan gwamnati
Source: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Mailfire view pixel