Yanzu-yanzu: Masu hada magungunna a Najeriya sun janye ayukkansu na tsawon awanni biyu

Yanzu-yanzu: Masu hada magungunna a Najeriya sun janye ayukkansu na tsawon awanni biyu

- Masu hada magungunna a Najeriya sun janye ayukkansu na tsawon awanni biyu

- Dokar da a cewar su ta kwashe watanni 15 tana jiran amincewar shugaban kasa

Majalisar zartarwa ta Kungiyar Masu Hada Magungunan Al’umma ta Najeriya (ACPN), ta yanke shawarar cewa duk ‘yan kungiyar su janye aikin da suke yi yau, Talata 7 ga watan Mayu, 2019 daga karfe 12 na rana zuwa karfe biyu na rana don bayyana hushinsu kan dokar Kungiyar Masu Hada Magungunna ta kasa da aka gabatar. Dokar da a cewar su ta kwashe watanni 15 tana jiran amincewar shugaban kasa.

A wani labari mai kama da wannan, legit.ng ta ruwaito cewa an tsayar da zirga-zirgan motoci a harabar majalisar dokokin jihar Kano a lokacin da ake gabatar da kudirin samar da sabbin masarautu.Jami’an tsaro suna duba motoci kafin basu damar shiga harabar. An tsaurara matakan tsaro a majalisar dokokin jihar ta Kano yayinda yan majalisa ke shirin gyara dokar masarauta, wadanda aka tantance ne kadai ake baiwa daman shiga cikin majalisan Gyaran dokar masarauta: An tsaurara tsaro a majalisar dokokin jihar

KU KARANTA: Matar Obasanjo ta zarge shi da aika masu kisan gilla su kashe danta

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta: Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng News

Tags:
Mailfire view pixel