Yadda Fadar Shugaban Kasa ta Mayar da Martani Kan Rahoton Cewa Buhari Zai Kara Kwanaki bai Dawo Ba

Yadda Fadar Shugaban Kasa ta Mayar da Martani Kan Rahoton Cewa Buhari Zai Kara Kwanaki bai Dawo Ba

- Rahoto ya nuna cewa Shugaban kasa zai kara kwanaki ne bisa ga shawarar likita.

- Buhari yayi tafiya ne zuwa Ingila a ranar 25 ga watan Afirilu

Ana kyautata zaton cewa Buhari bazai dawo ba a ranar Lahadi 5 ga watan Mayu kamar yadda ake sa rai.

KU KARANTA: https://hausa.legit.ng/1236581-yakin-neman-kujerar-kakakin-majalisa.html

Wannan yana da alaka da al’amarin lafiya kamar yadda rahotanni suka bayyana..

Rahoto ya nuna cewa Shugaban kasa zai kara kwanaki ne bisa ga shawarar likita.

Buhari yayi tafiya ne zuwa Ingila a ranar 25 ga watan Afirilu..

Jaridar DAILY POST ta tuntubi mai magana da yawun Buhari, Femi Adesina da yammacin Jumu’a don jin ta bakinsa.

Mai yiwa Shugaban kasar hidima ya ajiye waya a lokacin da wakilin jaridar ya tambaye shi kan lamarin

Bai dauki waya ba kuma bai amsa sakon kar ta kwana ba har lokacin da ake rubuta wannan rahoton.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel