Tsaro: Kafatanin manyan sarakunan arewa sun hallara a Kaduna don nema wa arewa mafita (Hotuna)

Tsaro: Kafatanin manyan sarakunan arewa sun hallara a Kaduna don nema wa arewa mafita (Hotuna)

Manyan sarakunan yankin arewa sun hallara a gidan arewa (Arewa House) dake garin Kaduna a jihar Kaduna domin tattauna matsalolin tsaro da suka 'ki ci, suka ki cinye wa' a sassan arewacin Najeriya.

Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufa'i, ne mai masaukin bakin manyan sarakunan da suka halarci taron.

Bayan manyan sarakunan da suka halarci taron, akwai ministan tsaro; Mansur Dan-Ali, babban sufeton rundunar 'yan sanda (IGP), Abubakar Adamu, da mai alfarma sarkin musulmai, Sultan Abubakar III.

Tsaro: Kafatanin manyan sarakunan arewa sun hallara a Kaduna don nema wa arewa mafita (Hotuna)

manyan sarakunan arewa sun hallara a Kaduna don nema wa arewa mafita

Tsaro: Kafatanin manyan sarakunan arewa sun hallara a Kaduna don nema wa arewa mafita (Hotuna)

sarakunan arewa sun hallara a Kaduna don nema wa arewa mafita

Tsaro: Kafatanin manyan sarakunan arewa sun hallara a Kaduna don nema wa arewa mafita (Hotuna)

Sarakunan arewa sun hallara a Kaduna don nema wa arewa mafita

Tsaro: Kafatanin manyan sarakunan arewa sun hallara a Kaduna don nema wa arewa mafita (Hotuna)

Manyan arewa sun hallara a Kaduna don nema wa arewa mafita
Source: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel