Hukumar sojin saman Najeriya ta cika shekaru 55 da kafuwa

Hukumar sojin saman Najeriya ta cika shekaru 55 da kafuwa

Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya halarci bikin murnar cika shekaru hamsin da biyar da kafuwar hukumar dakarun sojin Najeriya. An gudanar da taron cikin garin Abuja a ranar Litinin,29 ga watan Afrilun 2019.

Hukumar sojin saman Najeriya ta cika shekaru 55 da kafuwa
Hukumar sojin saman Najeriya ta cika shekaru 55 da kafuwa
Source: Facebook

Hukumar sojin saman Najeriya ta cika shekaru 55 da kafuwa
Hukumar sojin saman Najeriya ta cika shekaru 55 da kafuwa
Source: Facebook

Yayin murnar cika shekaru 55 da kafuwar hukumar dakarun soji
Yayin murnar cika shekaru 55 da kafuwar hukumar dakarun soji
Source: Facebook

Murnar cika shekaru 55 da kafuwar hukumar dakarun soji
Murnar cika shekaru 55 da kafuwar hukumar dakarun soji
Source: Facebook

Hukumar sojin saman Najeriya ta cika shekaru 55 da kafuwa
Hukumar sojin saman Najeriya ta cika shekaru 55 da kafuwa
Source: Facebook

Murnar cika shekaru 55 da kafuwar hukumar dakarun soji
Murnar cika shekaru 55 da kafuwar hukumar dakarun soji
Source: Facebook

Isowar mataimakin shugaban kasa
Isowar mataimakin shugaban kasa
Source: Facebook

Baya ga halartar taron gami da samun kyakkyawan karamci gare sa da kuma kasa Najeriya baki daya, mataimakin shugaban kasa ya kuma duba wasu muhimman kayan aiki na dakarun sojin sama.

KARANTA KUMA: Dole jihohi su inganta hanyoyin samar da kudin shiga a Najeriya - Osinbajo

Rahotanni sun bayyana cewa, mataimakin shugaban kasa ya halarci babban taron tare da Ministan tsaro na kasa, Mansur Muhammad Dan Ali da kuma shugaban hafsin hukumar dakarun sojin sama, Air Marshall Sadique Baba Abubakar.

Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare da mu yayin da Shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Ku biyo cikin shafukan mu na dandalan sada zumunta:

https://facebook.com/legitnghausa

https://twitter.com/legitnghausa

Source: Legit.ng News

Online view pixel