Hotuna: - Shugaba Buhari ya dauki 'yan bautar kasa 168 aiki

Hotuna: - Shugaba Buhari ya dauki 'yan bautar kasa 168 aiki

Shugaban kasa Muhammad Buhari ya ware wasu zakakuran 'yan bautar kasa 168 ya ba su aiki, sannan kuma yayi musu alkawarin daukar nauyinsu wurin cigaba da karaatun su har zuwa digirin digirgir a kowacce jami'a a fadin kasar nan da suke so

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ware wasu 'yan bautar kasa 168 ya basu aiki, sannan kuma ya dauki nauyin karatunsu har zuwa digirin digirgir a kowacce jami'a da suka zaba a fadin kasar nan.

Hotuna: - Shugaba Buhari ya dauki 'yan bautar kasa 168 aiki

Mataimakin shugaban kasa Osinbajo da tsohon shugaban kasa, Janar Yakubu Gowon (Rtd); shugaban hukumar NYSC, Manjo Janar Sulaiman Kazaure; Ministan wasanni da al'adu, Solomon Dalong
Source: Facebook

Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo shi ne ya wakilci shugaban kasar, inda ya sanar da wannan kyauta ga 'yan bautar kasar da su ka yi a shekarar 2015, 2016 da kuma 2017, a wani dakin taro da ke babban birnin tarayya Abuja.

Hotuna: - Shugaba Buhari ya dauki 'yan bautar kasa 168 aiki

Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo a lokacin da yake karbar hotonsa da na shugaban kasa Muhammadu Buhari
Source: Facebook

KU KARANTA: Babu wani ma'aikaci da zai karbi albashin kasa da N30,000 a Najeriya

Hotuna: - Shugaba Buhari ya dauki 'yan bautar kasa 168 aiki

Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo da wasu manya a kasar nan a lokacin da ake bai wa 'yan bautar kasan aiki
Source: Facebook

Wadanda aka bai wa aikin za su fara aikin gwamnati nan ba da dadewa ba, in ji mataimakin shugaban kasar.

Hotuna: - Shugaba Buhari ya dauki 'yan bautar kasa 168 aiki

Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo da Barrista Dayo Ajibola
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Hotuna: - Shugaba Buhari ya dauki 'yan bautar kasa 168 aiki

Mataimakin shugaban kasa da wasu manya na kasar nan, da kuma 'yan bautar kasa 168 da aka bai wa aiki
Source: Facebook

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel