Yanzu-yanzu: Rijiyoyin man fetur guda biyar sun fashe a jihar Ondo

Yanzu-yanzu: Rijiyoyin man fetur guda biyar sun fashe a jihar Ondo

Yanzu-yanzu gobara mai karfi ta kama rijiyoyin man fetur guda biyar a jihar Ondo

Wata gobara mai karfin gaske ta kama a garin Ajegunle Ikorigho, daya daga cikin garuruwa mai arzikin man fetur a jihar Ondo, inda ta kone rijiyoyin man fetur guda biyar.

Yanzu-yanzu: Rijiyoyin man fetur guda biyar sun fashe a jihar Ondo

Yanzu-yanzu: Rijiyoyin man fetur guda biyar sun fashe a jihar Ondo
Source: Facebook

Rijiyoyin wanda ke a yankin 'Ojumole' sun hada da Ojumole-Ikorigho, Isan ta yamma, Parable, Malu Ororo da kuma Opokaba.

KU KARANTA: An kama mutanen da suka kashe 'yan sanda hudu da mata mai ciki

Shaidu sun bayyanawa manema labarai cewa, wuraren da abin ya shafa sun hada da Otumara, Ikorigho, Ajegunle-Ikorigho, Zion Ikorigho, Iluayo, Kendo Ayeren da kuma Ehinmoghan-Ikorigho.

Har yanzu dai ba a tabbatar da dalilin da yasa wutar ta kama ba a yankin.

Zamu zo muku da cikakken bayani akan lamarin nan ba da dadewa ba...

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel