Buratai da shugabannin rundunar soji sun ziyarci fadar gwamnatin Kaduna

Buratai da shugabannin rundunar soji sun ziyarci fadar gwamnatin Kaduna

Tawagar shugabannin rundunar soji a karkashin jagorancin shugaban rundunar soji ta kasa, Laftanal Janar Tukur Yusif Buratai, sun ziyarci fadar gwamnatin jihar Kaduna da safiyar ranar Laraba.

Rundunar sojin za ta gudanar da wani muhimmin taro a Kaduna a cikin satinnan da muke ciki.

Mataimakin gwamnan jihar Kaduna, Barnabas Bala Bantex, ne ya karbi Buratai da ragowar shugabannin rundunar sojin.

Buratai da shugabannin rundunar soji sun ziyarci fadar gwamnatin Kaduna

Buratai da shugabannin rundunar soji sun ziyarci fadar gwamnatin Kaduna
Source: Twitter

Buratai da shugabannin rundunar soji sun ziyarci fadar gwamnatin Kaduna

Buratai da shugabannin rundunar soji a fadar gwamnatin Kaduna
Source: Twitter

Buratai da shugabannin rundunar soji sun ziyarci fadar gwamnatin Kaduna

Buratai da shugabannin rundunar soji sun ziyarci fadar gwamnatin Kaduna
Source: Twitter

Buratai da shugabannin rundunar soji sun ziyarci fadar gwamnatin Kaduna

Buratai da mataimakin gwamnan jihar Kaduna
Source: Twitter

A jawabin mataimakin gwamnan, ya gode wa rundunar soji a kan kafa sansani a Kafanchan da Birnin Gwari.

DUBA WANNAN: An gano wace ce baturiyar da masu garkuwa suka kashe a Kaduna

A nasa jawabin, Buratai ya shaida wa mataimakin gwamnan cewar zasu daga darajar sansanin biyu zuwa manyan rundunar sojoji.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel