Yanzu-yanzu: Justice Mamman Nasir ya rasu

Yanzu-yanzu: Justice Mamman Nasir ya rasu

Mun samu labarin rahoton rasuwar Galadiman Katsina kuma tsohon ministan shari'ah na zamanin Sardauna, Justice Mamman Nasir.

Za ayi jana'izar a ranar Asabar a gidan Galadiman Katsina da ke garin Malumfashi a jihar Katsina misalin karfe 4:00.

Yanzu-yanzu: Justice Mamman Nasir ya rasu

Yanzu-yanzu: Justice Mamman Nasir ya rasu
Source: Twitter

DUBA WANNAN: Khadimul islam: Ganduje ya rufe wani babban Otel a Kano, an kama masu karuwanci 19

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel