Shugaba Buhari ya gabatar da jawabi na musamman a Dubai (Hotuna)

Shugaba Buhari ya gabatar da jawabi na musamman a Dubai (Hotuna)

Shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar da jawabi a taron sanya hannun jari da ke gudana a birnin Dubai, kasar UAE a ranar Litinin, 8 ga watan Afrilu, 2019.

Shugaban kasan ya tafi kasar UAE ne daga kasar Urdu inda ya halarci taron tattalin arzikin duniya ranar Asabar, 6 ga watan Afrilu, 2019 bisa ga gayyatar da gwamnatin kasar tayi masa.

Daga cikin wadanda suka halarci taron sune mataimakin firam ministan UAE, Saif bin Zayd Al-Nahyan; shugaban kasar Bolivia, Evo Morales da sauransu.

Shugaba Buhari ya gabatar da jawabi na musamman a Dubai (Hotuna)

Shugaba Buhari da manya
Source: Facebook

Daga cikin wadanda suka takawa Buhari baya sune gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki; gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani Bello; gwamnan jihar Jigawa, Mohammed Badaru Talamiz, da shugaban kamfanin man Oando, Wale Tinubu.

KU KARANTA: Gobara a babban filin jirgin sama (Bidiyo)

Shugaba Buhari ya gabatar da jawabi na musamman a Dubai (Hotuna)

Shugaba Buhari ya gabatar da jawabi na musamman a Dubai (Hotuna)
Source: Facebook

Bayan gabatar da jawabi shugaba Buhari ya garzaya babban kasuwar duniya dake birnin Dubai inda ya ganewa idonsa irin cigaban da kasar ta samu wajen kasuwanci.

Shugaba Buhari ya gabatar da jawabi na musamman a Dubai (Hotuna)

Shugaba Buhari
Source: Facebook

Shugaba Buhari ya gabatar da jawabi na musamman a Dubai (Hotuna)

Buhari da mataimakin firam ministan UAE
Source: Facebook

Wannan ziyararn ya biyo bayan rahoton kama wasu yan Najeriya hudu du suka yi fashi da makami kasuwar canjin Dubai. Babbar hadimar shugaban kasa kan al'amuran wajen Najeriya, Abike Dabiri, ta saki sunayen wadanda aka kama.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel