Taron walimar da Kannywood ta shirya domin murnar nasarar Buhari (Hotuna)

Taron walimar da Kannywood ta shirya domin murnar nasarar Buhari (Hotuna)

Jaruman masana'antar fina-finai Hausa wato Kannywood sun shirya wata liyafar murnan nasarar shugaba Muhammadu Buhari da mataimakinsa, Yemi Osinbajo, kan nasarar zaben da suka samu kan abokan hamayya.

Daga cikin wadanda suka halarci taron sune mataimakin shugaban kasa, sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha; gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i; uwargidarsa, Aisha Ummi El-Rufa'i da wakilin uwargidar shugaban kasa, Yusuf Halilu.

Taron walimar da Kannywood ta shirya domin murnar nasarar Buhari (Hotuna)

HOtuna
Source: Facebook

Mun kawo muku a baya cewa Masu ruwa da tsaki a masana'antar fina-finan Kannywood sun shirya liyafa ta musamman domin murnar nasarar shugaban Muhammadu Buhari da mataimakinsa, Yemi Osinbajo, da duk zababbun mambobin jam'iyyar All Progressives Congress, APC.

Taron walimar da Kannywood ta shirya domin murnar nasarar Buhari (Hotuna)

Taron walimar da Kannywood ta shirya domin murnar nasarar Buhari (Hotuna)
Source: Facebook

A jawabin da daya daga cikin diraktocin masana'antar, Aminu Saira, yayi, ya ce mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, ne zai zama babban bako a taron.

Taron walimar da Kannywood ta shirya domin murnar nasarar Buhari (Hotuna)

Taron walimar da Kannywood ta shirya domin murnar nasarar Buhari (Hotuna)
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa.

Mun gode da kasancewarku tare da mu. Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel