An yi bikin nadin sarautan sabon sarkin Lafiyan Bare-bare (Hotuna)

An yi bikin nadin sarautan sabon sarkin Lafiyan Bare-bare (Hotuna)

An yi nadin sarautan sabon sarkin masarautar Lafiyar Bare-bari, mai martaba, Sidi Dauda Bage, ranar Asabar, 6 ga watan Afrilu, 2019 a Lafia, babbar birnin jihar Nasarawa.

Mun kawo muku a baya cewa Wani hadimin sabon sarkin ya bayyana cewa an kammala shiri tsaf domin komawar sarkin fada daga Abuja, inda yake alkalanci a kotun koli, sannan ya kama mulki a matsayin sarkin Lafia na 17.

Majiyar ta kara da cewa masu rike da sarauta da dama a Lafia sun yi tattaki zuwa Abuja domin kwasar gaisuwa a wajen sabon sarkin.

An yi bikin nadin sarautan sabon sarkin Lafiyan Bare-bare (Hotuna)

sarkin Lafiyan Bare-bare (Hotuna)
Source: Facebook

An yi bikin nadin sarautan sabon sarkin Lafiyan Bare-bare (Hotuna)

An yi bikin nadin sarautan
Source: Facebook

An yi bikin nadin sarautan sabon sarkin Lafiyan Bare-bare (Hotuna)

An yi bikin nadin sarautan sabon sarkin Lafiyan Bare-bare (Hotuna)
Source: Facebook

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/legitnghausa

Ko a http://twitter.com/legitnghausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta LEGIT NG Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Shafin NAIJ Hausa ya koma LEGIT

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel