Shugaba Buhari ya gabatar da jawabi na musamman a kasar Urdu (Hotuna)

Shugaba Buhari ya gabatar da jawabi na musamman a kasar Urdu (Hotuna)

Shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar da jawabi na musamman ga shugabannin duniya a taron majalisar tattalin arzikin duniya da ke gudana a birnin Amman, kasar Urdu ranar Asabar, 6 ga watan Afrilu, 2019.

Mun kawo muku kayatattun hotuna na shugaban kasa Muhammadu Buhari dake nuna lokacin daya isa babban birnin kasar Jordan, watau Amman a tsakar daren Juma’a, 5 ga watan Afrilu.

Shugaba Buhari ya gabatar da jawabi na musamman a kasar Urdu (Hotuna)

Shugaba Buhai da sauran shugabann)
Source: Facebook

Daga cikin wadanda ke halarce a taron sune sarkin Urdu, Abdullah Hussein II; Yarima mai jiran gado, Al Hussein bin Abdullahi II; shugaban kasar Faladin, Mahmoud Abbas; sugaban kasar Djibouti, Ismail Omar Guelleh; Firam ministan kasar Urdu, Dakta Omar Azzaz; wakilin kasar Bahrain, Shaykh Issa AlKahlifa.

KU KARANTA: Yadda iyaye suke sayar da 'ya'yansu mata ta shafin Facebook a Najeriya

Shugaba Buhari ya gabatar da jawabi na musamman a kasar Urdu (Hotuna)

Shugaba Buhari ya gabatar da jawabi na musamman a kasar Urdu (Hotuna)
Source: Facebook

Daga cikin wadanda suka tafi tare da shi sune gwamnan jihar Jigawa, Mohammed Badaru Abubakar; gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello; da gwamnan jihar Oyo, Ajibola Ajimobi.

Sauran sune ministan harkokin wajen Najeriya, Geofrey Onyeama; mai bada shawaran tsaro na kasa, Babagana Munguno; da sauran manyan mukrabban shugaban kasa.

Shugaba Buhari ya gabatar da jawabi na musamman a kasar Urdu (Hotuna)

Shugaba Buhari ya gabatar da jawabi na musamman a kasar Urdu (Hotuna)
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel