Da zafinsa: Sanata Kabiru Gaya ya tsaya takarar mataimakin shugaban majalisar dattijai

Da zafinsa: Sanata Kabiru Gaya ya tsaya takarar mataimakin shugaban majalisar dattijai

Sanatan da ke wakiltar mazabar Kano ta Kudu a majalisar tarayya, Kabiru Gaya, ya fito fili tare da bayyana kudurinsa na tsayawa takarar mataimakin shugaban majalisar dattijai a majalisar dattijan ta 9 da za ta shiga a watan Yuni.

Sai dai Mr Gaya, mamba a jam'iyya mai mulki ta APC, na yakin zabensa ne sabanin hukuncin jam'iyyar na raba kujerar mataimakin shugaban majalisar zuwa shiyyar Kudu maso Kudancin kasar.

KARANTA WANNAN: Da duminsa: Kotu ta runguje zaben fitar da gwani na jam'iyyar APC a jihar Delta

Tsohon gwamnan jihar Kano, Mr Gaya a yanzu na majalisar dattijan a karo na ukku, bayan da aka fara zabarsa a shekarar 2007.

Cikakken labarin yana zuwa...

SANARWA: Shafin jaridar NAIJ.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa. Muna fatan za ka ci gaba da kasancewa tare da Legit.ng Hausa don karanta labarai da dumi duminsu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukan mu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit Newspaper

Tags:
Online view pixel