Da duminsa: Kotu ta runguje zaben fitar da gwani na jam'iyyar APC a jihar Delta

Da duminsa: Kotu ta runguje zaben fitar da gwani na jam'iyyar APC a jihar Delta

Wata babbar kotun tarayya da ke da zama a Asaba a ranar Alhamis ta ruguje zaben fitar da gwani na jam'iyyar APC da aka gudanar a jihar Delta.

Wanda ya shigar da karar Hon. Victor Ochei, ta bakin lauyansa, Mr Ahmed Rahi SAN, ya roki kotun da ta ruguje zaben fitar da gwani na jam'iyyar APC da aka gudanar a ranar 30 ga watan Satumba, bisa la'akari da cewa anyi amfani da jami'an zaben da babu wanda ya sansu ko wanda doka ta sani.

KARANTA WANNAN: Gwamnatin Kano ta tura malamai 11 daga manyan makaratu zuwa kasar Faransa

Karar an shigar da ita ne akan lambar kara FHC/ABJ/CS/1085/ 2018.

Mai shari'a Nnamdi Dimbga na babbar kotun gwamnatin tarayyar ya rushe zaben jam'iyar a ranar Alhamis.

Cikakken labarin yana zuwa...

SANARWA: Shafin jaridar NAIJ.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa. Muna fatan za ka ci gaba da kasancewa tare da Legit.ng Hausa don karanta labarai da dumi duminsu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukan mu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng News

Tags:
Online view pixel