Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya dawo daga Senegal

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya dawo daga Senegal

Shugaba Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya daga birnin Dakar, kasar Senegal domin halartan bikin rantsar da shugaban kasan Senegal, Macky Sall karo na biyu bayan ya sake lashe zaben kasar.

Daga cikin shugabannin kasashen Afrika da suka halarta sune, shugaban kasar Chadi, Mohammadou Issoufou; shugaban kasar Ivory Coast, Alhassan Watara; shugaban kasar Gabon, Adama Barrow, shugaban kasar Ruwanda, Paul Kagame da sauran su.

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya dawo daga Senegal
Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya dawo daga Senegal
Asali: Facebook

Mun kawo muku cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci taron bikin rantsar da shugaban kasar Senegal, Macky Sall, a Dakar, babbar birnin kasar ranar Talata, 2 ga watan Afrilu, 2019.

Daga cikin wadanda suka halarci taron sune tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo; shugaban bankin cigaban Afrika, Akinwumi Adesina; shugaba Sahara Power Group Mr Kola Adesina, da shugaban bankin UBA, Tony Elumelu.

Buhari ya dira Dakar, babar birnin kasar Senegal da daren Litinin, 1 ga watan Afrilu, 2019 inda aka gayyacesa a matsayin babban bako na musamman a bikin rantsarwa.

KU KARANTA: Mun gaji da yawon kiwo - Makiyaya sun sanar da ma'aikatar Noma

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel