An gudanar da Sallar Jana'izar dan majalisar wakilai, Muhammad Dantani Yellow (hotuna)

An gudanar da Sallar Jana'izar dan majalisar wakilai, Muhammad Dantani Yellow (hotuna)

An gudanar da Sallar jana'izar dan majalisan Wakilan tarayya, mai wakiltar mazabar Yauri, Shanga da Ngaski Hon. Muhammad Dantani Yellow, a ranar Juma'a, 29 ga watan Maris, 2019.

Hanarabul Dantani Yellow ya rasu ne bayan doguwar jinya da ya sha.

Gwamanan jihar Kebbi, Mohammad Atiku Bagudu; tsohon gwamnan jihar kuma sanata, Adamu Aliero; yan'uwa, abokan arziki da yan uwa ta addini suka halarci Sallar jana'izar.

Kalli hotunan:

An gudanar da Sallar Jana'izar dan majalisar wakilai, Muhammad Dantani Yellow (hotuna)
Muhammad Dantani Yellow (hotuna)
Asali: Facebook

An gudanar da Sallar Jana'izar dan majalisar wakilai, Muhammad Dantani Yellow (hotuna)
An gudanar da Sallar Jana'izar dan majalisar wakilai, Muhammad Dantani Yellow
Asali: Facebook

An gudanar da Sallar Jana'izar dan majalisar wakilai, Muhammad Dantani Yellow (hotuna)
An gudanar da Sallar Jana'izar dan majalisar wakilai, Muhammad Dantani Yellow (hotuna)
Asali: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel