Da duminsa: Hukumar yan sanda ta damke mutumin da ya kashe Alkalin Majistare

Da duminsa: Hukumar yan sanda ta damke mutumin da ya kashe Alkalin Majistare

Hukumar yan sandan jihar Imo, ta damke wani Friday Nnaekezie, dan karamar hukumar Oru dake jihar kan zargin shirya kisan alkalin kotun majistaren garin Oru, Marigayi Remi Ogu.

Majiyar Legit.ng ta kawo muku rahoto a watan Nuwamban 2018 cewa anyi garkuwa alkalin kotun, Remi Ogu, wanda ya sabbaba zanga-zanga da lauyoyin jihar suka kai ofishin yan sanda kan lallai sai sun nemo wanda ya aikata wannan kisan.

Da duminsa: Hukumar yan sanda ta damke mutumin da ya kashe Alkalin Majistare
Da duminsa: Hukumar yan sanda ta damke mutumin da ya kashe Alkalin Majistare
Asali: Facebook

Ku saurari cikakken rahoton...

Asali: Legit.ng

Online view pixel