Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya shiga wani taron gaggawa da 'yan kungiyar CAN

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya shiga wani taron gaggawa da 'yan kungiyar CAN

Shugaba kasa Muhammadu Buhari da mataimakinsa Yemi Osinbajo, sun shiga wani taron gaggawa da shugabannin kungiyar CAN

A halin yanzu dai shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga wani taron gaggawa, da shugabannin kungiyar kiristocin Najeriya (CAN), a fadarshi da ke Abuja.

Shugabannin kungiyar, wanda yawansu ya kai 30 sun shiga taron, karkashin jagoracin shugaban kungiyar, Dr. Samson Olasupo Ayokunle.

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya shiga wani taron gaggawa da 'yan kungiyar CAN
Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya shiga wani taron gaggawa da 'yan kungiyar CAN
Asali: Facebook

Taron wanda muka samu rahoton an fara shi da misalin karfe 11 na rana, a dai dai lokacin da shugaban kasa ya shiga wurin taron.

KU KARANTA: Duniya ina zaki damu: A Jigawa wani saurayi ya cire kan dan uwanshi akan saniya

A cikin wadanda suka samu halartar taron sun hada da mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, Sakataren tarayya, Boss Mustapha, da kuma wasu daga cikin ministocin shugaba Buhari.

Taron wanda ake gabatar da shi cikin sirri a halin yanzu.

Ku biyo mu, za mu kawo muku abubuwan da suka gudana a wurin taron.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel