Tinubu APC za ta ba wa kujerar shugaban kasa idan Buhari ya sauka - Tanko Yakasai

Tinubu APC za ta ba wa kujerar shugaban kasa idan Buhari ya sauka - Tanko Yakasai

- Tanko Yakasai ya ba da hasashen cewa jam'iyyar APC za ta iya ba wa Tinubu kujerar shugaban kasa idan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gama

- Ya kuma kara da cewa haka akwai yiwuwar jam'iyyar ta ba wa mataimakin shugaban kasa ko kuma shugaban jam'iyyar APC Adams Oshiomhole

Tsohon mai ba wa shugaban kasa shawara, Tanko Yakasai, ya ce da wuya jam'iyyar APC ta tsayar da mataimakin shugaban kasa a matsayin dan takarar shugaban kasa bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gama shekaru hudun shi.

Tinubu APC za ta ba wa kujerar shugaban kasa idan Buhari ya sauka - Tanko Yakasai
Tinubu APC za ta ba wa kujerar shugaban kasa idan Buhari ya sauka - Tanko Yakasai
Asali: Original

Ya kuma kara da cewa jam'iyyar APC ta na iya tsayar da mataimakin shugaban kasar, ko Bola Tinubu, ko kuma shugaban jam'iyyar na yanzu, Adams Oshiomhole.

KU KARANTA: Bayan ya sha kaye ya bayyana dalilan da ya sa mulki ba shi da dadi - Gwamnan Bauchi

A lokacin da ya ke ganawa da manema labarai, Yakasai ya ce yankin, Yarabawa sun takarawar gani a zaben da aka gabatar na 2019.

Sai dai kuma da tambayeshi akan goyon bayan Atiku Abubakar, Yakasai ya ce "shi dama yana goyon bayan Atiku ne saboda ya na ganin kamar Buhari ba zai iya mulkar kasar nan ba."

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel