Yanzu yanzu: Gobara ta tashi a ofishin cibiyar NPC da ke Abuja

Yanzu yanzu: Gobara ta tashi a ofishin cibiyar NPC da ke Abuja

Rahotannin da Legit.ng Hausa ke samu yanzu yanzu na nuni da cewa ofishin cibiyar tabbatar da ingancin ayyuka ta kasa NPC da ke Abuja ya kama da wuta.

Ofishin na a kan titin Cape Town, Zone 4, Wuse, Abuja, babban birnin tarrayya.

Legit.ng Hausa ta tattara rahoto kan cewa an samar da cibiyar ne domin bunkasa rayuwar al'ummar Nigeria ta hanyar inganta nagartar kayayyaki da kuma ayyuka ga al'umma da nufin kara habbaka tattalin arzikin kasar.

KARANTA WANNAN: Da duminsa: Ihedioha da 'yan majalisu 27 sun karbi takardar shaidar cin zabe a Imo

Cikakken labarin yana zuwa...

SANARWA: Shafin jaridar NAIJ.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa. Muna fatan za ka ci gaba da kasancewa tare da Legit.ng Hausa don karanta labarai da dumi duminsu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukan mu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel