Yanzu-yanzu: An bindige jami'in tattara sakamakon zabe a Benue

Yanzu-yanzu: An bindige jami'in tattara sakamakon zabe a Benue

Wasu 'yan bindiga da ba san ko su wanene ba sun harbe jami'an tattara sakamakon zabe na karamar hukumar Gboko da ke Jihar Benue, Comfort Dooshima.

The Cable ta ruwaito cewa Dooshima malama ce a Jami'ar Koyon Aikin Gona na jihar Benue.

'Yan bindigan sun kai mata hari ne a lokacin da ta ke hanyar ta na zuwa hedkwatan hukumar zabe mai zaman kanta INEC da ke Makurdi, babban birnin jihar Benue a daren ranar Asabar.

Yanzu-yanzu: An bindige jami'in tattara sakamakon zabe a Benue
Yanzu-yanzu: An bindige jami'in tattara sakamakon zabe a Benue
Asali: UGC

DUBA WANNAN: El-Rufai ya bayyana abinda zai yiwa wadanda ba su zabe shi ba

Ku biyo domin samun karin bayani ...

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel