Da duminsa: Kwamshinan kudi na jihar Bauchi ya yi murabus

Da duminsa: Kwamshinan kudi na jihar Bauchi ya yi murabus

Kwamishinan kudi na Jihar Bauchi, Garbi Mohammed Akuyam ya yi murabus daga mukaminsa a dalilin yanayin "yadda siyasan yanzu ke tafiya."

A cikin wasikar murabus dinsa, Akuyam ya yiwa Gwamna Mohammed Abubakar da al'ummar jihar Bauchi godiya bisa damar da suka bashi na yi musu hidima kamar yadda The Cable ta ruwaito.

Wannan dai yana zuwa ne kwana guda kafin a gudanar da zaben raba gardama na gwamna a jihar.

Da duminsa: Kwamshinan kudi na jihar Bauchi ya yi murabus
Da duminsa: Kwamshinan kudi na jihar Bauchi ya yi murabus
Asali: Facebook

DUBA WANNAN: 'Yan kungiyar Boko haram sun shiga matsala: Wani hakimi ya tona musu asiri

Dan takarar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Bala Mohammed ne ke rinjaye a zaben da suke fafatawa da Gwamna Abubakar da ke neman zarcewa kafin INEC ta sanar da cewa zaben bai kammalu ba.

Ku biyo mu domin karin bayani ...

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel