Yanzu-yanzu: Tsangayar koyon zane ta jami'ar Legas ta kama da wuta

Yanzu-yanzu: Tsangayar koyon zane ta jami'ar Legas ta kama da wuta

Tsangayar nazarin fasahar zane na jami'ar Legas yana nan yana ci da wuta a halin yanzu.

Rahoton da muka samu daga Sahara Reporters ya ce gobarar ya fara ne daga dakin ajiye Injin Janareta na tsangayar.

A halin yanzu motoccin 'yan kwana-kwana guda biyu sun iso wurin cikin gaggawa inda suke kokarin kashe gobarar.

Yanzu-yanzu: Gobara ta tashi a Jami'ar Legas
Yanzu-yanzu: Gobara ta tashi a Jami'ar Legas
Asali: Twitter

DUBA WANNAN: Maimaita zabe a Kano: Ku zargi Kwankwaso idan aka samu tashin hankali - APC

A yanzu ba bu cikaken bayani kan irin asarar da gobarar ta haifar.

Ku biyo mu domin karin bayani...

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel