Waiwaye: Dukkan yan majalisan wakilan da suka bar APC a 2018 sun fadi zabe sabanin mutune 2 (Kalli jerinsu)

Waiwaye: Dukkan yan majalisan wakilan da suka bar APC a 2018 sun fadi zabe sabanin mutune 2 (Kalli jerinsu)

Hausawa sukace waiwaye adon tafiya. Legit.ng Hausa ta yi muku waiwaye kan abubuwan da suka faru a majalisar wakilan Najeriya a shekarar 2019.

Za ku tuna cewa dare daya yan majalisar wakilan jam'iyyar APC akalla 37 suka sauya sheka daga jam'iyyar All Progressive congress zuwa jam'iyyar Peoples Democratic PDP, da AfricanDemocratic Party ADC.

Legit.ng ta lura cewa bisa ga jerin sunayen zakarun zaben majalisar dattawa da hukumar INEC ta saki, mutune biyu kacal cikin wadannan yan majalisa zasu kara lomar taliya a majalisar.

Yan majalisun biyu sune, Oker-Jev da Mark Gbillah daga jihar Benue.

Ga jerinsu:

1. Sunday Adepoju (Oyo),

2. Olugbemi Samson (Oyo),

3. Taiwo Michael (Oyo)

4. Olasupo Abiodun (Oyo).

5. Garba Umar (Kano),

6. Olayonu Tope (Kwara),

7. Ahmed Garba (Kano),

8. Kabiru Marafa (Sokoto),

9. Zakari Mohammed (Kwara),

10. Abubakar Amuda-Kanike (Kwara).

11. Ali Madaki (Kano),

12. Hassan Saleh (Benue),

13. Ahman Pategi (Kwara),

14. Mark Gbillah (Benue),

15. Shehu Usman (Kano),

16. Aminu Shagari (Sokoto),

17. Nuhu Danburam (Kano),

18. Atunwa Abdulrazak (Kwara).

19. Salisu Zakari (Bauchi),

20. Hassan Omale (Kogi),

22. Rufai Chanchangi (Kaduna),

23. Abdulsamad Dasuki (Sokoto),

24. Sani Zoro (Jigawa),

25. Benjamin Okolo (Kogi),

26. Bode Ayorinde (Ondo),

27. Bashiru Salihu (Sokoto),

28. Barry Mpigi (Rivers)

29. Nasiru Sule (Kano),

30. Segun Ogunwuyi (Oyo),

31. Lawal Rabiu (Kaduna),

32. Sani Rano (Kano),

33. Dickson Tarkighir (Benue)

34. Musa Adotsamiya (Kano)

35. Emmanuel Udende (Benue).

KU KARANTA: Waiwaye: Dukkan Sanatocin da suka bar APC a 2018 sun fadi zabe sabanin mutum daya

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel