Daga karshe, APC ta cira tsintsiyar karfen da aka dasa a kofar shiga birnin Abuja

Daga karshe, APC ta cira tsintsiyar karfen da aka dasa a kofar shiga birnin Abuja

Daga karshe an cire Babbar tsintsiyar karfen da ke nuna buwayar jam'iyyar All Progressives Congress (APC), da aka dasa a kofar shigar tsakiyar birnin tarayya Abuja a ranar Juma'a, 15 ga watan Maris, 2019.

An dasa katuwar tsintsiyar karfen ne a watan Febrairu domin nuna cewa jam'iyyar APC ce ma ci a zamanin yanzu.

Jama'a da dama musamman yan adawar APC sun yi ca akan wannan abu saboda ba jam'iyyar kadai bace a Najeriya, kana almubazzaranci ne.

Amma a yau Juma'a, wakilin Legit.ng Hausa ta garzaya wajen inda yaga an rigaya da cire tsintsiyar kuma wajen ya dawo yadda yake.

Kalli hotunan da bidiyo:

Daga karshe, APC ta cira tsintsiyar karfen da aka dasa a kofar shiga birnin Abuja
Daga karshe, APC ta cira tsintsiyar karfen da aka dasa a kofar shiga birnin Abuja
Asali: Facebook

Daga karshe, APC ta cira tsintsiyar karfen da aka dasa a kofar shiga birnin Abuja
Daga karshe, APC ta cira tsintsiyar karfen da aka dasa a kofar shiga birnin Abuja
Asali: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel