Boko Haram: Iyayen matasa da soji suka tsare na shekaru 8 sunyi zanga-zanga, hotuna

Boko Haram: Iyayen matasa da soji suka tsare na shekaru 8 sunyi zanga-zanga, hotuna

Wata kungiyar mata da ke juyayin rashin yaransu mai suna Jire Dole (Dole ayi adalci) sun bukaci gwamnatin Najeriya ta sako dubban matasa da yaransu da sojojin Najeriya ke tsare da su bisa zarginsu da kasancewa 'yan kungiyar Boko Haram tun shekarar 2011.

Matan da suka gudanar da tattaki a Maiduguri sun koka kan yadda aka tsare yaransu na tsawon shekaru ba tare da sunji daga garesu ba.

Matan sun fito dauke da hotunan yaransu da 'yan uwansu suna kuka suna bukatar a nuna musu kaburburan yaransu idan an kashe su ne.

Matan Borno sunyi zanga-zanga a soka yaransu da soji suka kama
Matan Maiduguri yayin da suka zanga-zanga domin sojoji su sako musu yaransu da aka tsare na shekaru 8 da ake zargi 'yan Boko Haram ne
Asali: Twitter

DUBA WANNAN: Kungiyar Boko Haram ta shiga tsaka mai wuya, kayayakinsu sun kare - MNJTF

Matan Borno sunyi zanga-zanga a soka yaransu da soji suka kama
Iyayen yara dauke da hotunan yaransu ake zargin 'yan Boko Haram ne da sojoji suka tsare tun shekarar 2011
Asali: Twitter

Matan Borno sunyi zanga-zanga a soka yaransu da soji suka kama
Iyayen yara dauke da hotunan yaransu ake zargin 'yan Boko Haram ne da sojoji suka tsare tun shekarar 2011
Asali: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel