Fuskokin wasu mutanen da suka samu nasarar lashe zaben gwamnoni a jahohin su

Yayin da ake cigaba da tattarawa tare kuma da bayyana sakamakon zabukan gwamnonin da aka gudanar a ranar Asabar din da ta gabata, tuni dai wadanda suka samu nasarar zabukan sun soma bayyana a jahohi da dama.

Sakamakon wasu zabukan da aka bayyana dai ya nuna cewa jam'iyya mai mulki a kasar ta All Progressives Congress (APC) ta lashe wasu jahohin yayin da kuma itama jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP) ta lashe wasu jahohin.

Haka zalika wasu jahohin da suka kai akalla 6 su kuma ba'a kammala su ba saboda wasu 'yan matsaloli kuma hukumar ta INEC za ta sake sa ranar yin zaben a jahohin da suka hada da Kano, Bauchi, Benue, Adamawa, Sokoto da jihar Filato.

Haka ma dai yayin da wasu zababbun gwamnonin wa'adin mulkin su ne na biyu kuma na karshe, wasun su wannan ne karo na farko da za su zama gwama.

Ga dai hotunan wasu daga cikin zababbun gwamnonin:

1. Katsina: Gwamna Aminu Bello Masari

Fuskokin wasu mutanen da suka samu nasarar lashe zaben gwamnoni a jahohin su
Fuskokin wasu mutanen da suka samu nasarar lashe zaben gwamnoni a jahohin su
Asali: Facebook

2. Kaduna: Gwamna Nasir El-rufai

Fuskokin wasu mutanen da suka samu nasarar lashe zaben gwamnoni a jahohin su
Fuskokin wasu mutanen da suka samu nasarar lashe zaben gwamnoni a jahohin su
Asali: UGC

3. Jigawa: Badaru Abubakar

Fuskokin wasu mutanen da suka samu nasarar lashe zaben gwamnoni a jahohin su
Fuskokin wasu mutanen da suka samu nasarar lashe zaben gwamnoni a jahohin su
Asali: Depositphotos

4. Zamfara: Kogunan Gusau

5. Kebbi: Atiku Bagudu

Fuskokin wasu mutanen da suka samu nasarar lashe zaben gwamnoni a jahohin su
Fuskokin wasu mutanen da suka samu nasarar lashe zaben gwamnoni a jahohin su
Asali: Depositphotos

6. Borno: Farfesa Zulum

Fuskokin wasu mutanen da suka samu nasarar lashe zaben gwamnoni a jahohin su
Fuskokin wasu mutanen da suka samu nasarar lashe zaben gwamnoni a jahohin su
Asali: Getty Images

7. Gombe: Inuwa Yahaya

Fuskokin wasu mutanen da suka samu nasarar lashe zaben gwamnoni a jahohin su
Fuskokin wasu mutanen da suka samu nasarar lashe zaben gwamnoni a jahohin su
Asali: UGC

8. Yobe: Mai Mala Buni

Fuskokin wasu mutanen da suka samu nasarar lashe zaben gwamnoni a jahohin su
Fuskokin wasu mutanen da suka samu nasarar lashe zaben gwamnoni a jahohin su
Asali: Original

9. Taraba: Darius Ishiaku

Fuskokin wasu mutanen da suka samu nasarar lashe zaben gwamnoni a jahohin su
Fuskokin wasu mutanen da suka samu nasarar lashe zaben gwamnoni a jahohin su
Asali: Depositphotos

10. Kwara: Abdulrahman Abdulrazaq

Fuskokin wasu mutanen da suka samu nasarar lashe zaben gwamnoni a jahohin su
Fuskokin wasu mutanen da suka samu nasarar lashe zaben gwamnoni a jahohin su
Asali: UGC

11. Nasarawa: A. A

Asali: Legit.ng

Online view pixel