KAI TSAYE: Sakamakon zabe gwamnan jihar Taraba

KAI TSAYE: Sakamakon zabe gwamnan jihar Taraba

Ga sakamakon:

1.Gassol LG

APC: 46,385

PDP: 28,181

2. Zing LG

APC: 7,105

PDP: 31,619

3. Ardo Kola LGA

APC - 19,617

PDP- 22,208

4. Yorro LGA

APC - 6,712

PDP - 16,278

5. Lau LG

APC - 12,542

PDP - 20,881

6. Takum

APC- 14,014

PDP - 50,562

7. Gashaka LGA

APC - 10,746

PDP - 12,592

8. Bali LGA

APC - 31,357

PDP - 34,744

9. Ibi LGA

APC - 18,616

PDP - 13,630

10.Jalingo LGA

APC - 58,511

PDP - 31,917

11. Donga LGA

APC - 13,707

PDP - 42,696

12. Wukari LGA

APC - 34,995

PDP - 92,527

13. Kurmi LGA

APC - 3,815

PDP - 28,519

Jihar Taraba ce jihar Arewa daya tilo da sakamakon zaben gwamnan jihar bata bayyana ba bayan kwanaki biyu da aka gudanar da zaben. An yi zabe a jihar ne kaman sauran jihohi 29 a ranar Asabar, 9 ga watan Maris 2019.

Manyan yan takaran kujeran gwamnan jihar sune:

Darius Ishaku PDP

Sani Danladi APC

Asali: Legit.ng

Online view pixel