Siyasar Kano: Kuri’un PDP sun zarce na APC da 16, 000 a zaben Gwamna

Siyasar Kano: Kuri’un PDP sun zarce na APC da 16, 000 a zaben Gwamna

Jam’iyyar adawa ta PDP ce kan gaba a zaben gwamna da aka yi a Kano. Kuri’un da hukumar INEC ta sanar ya nuna cewa yanzu PDP ta kerewa APC. Tun jiya da yamma dai aka soma sanar da sakamakon zaben har zuwa yau.

Yanzu haka hukumar zabe mai zaman kan-ta a Najeriya watau INEC ta sanar da cewa PDP ta samu kuri’a 951, 531 yayin da jam’iyyar APC mai mulki ta ke baya da kuri’a 935, 451 daga kananan hukumomi 43 cikin 44 da ake da su.

Yanzu haka dai sakamakon karamar hukumar Nasarawa ne kurum ba a bayyana ba. Jami’an na INEC sun tafi hutu tun dazu inda su kayi alkawarin dawowa da karfe 4:00 domin cigaba da tattara kuri’un karamar hukumar da ta rage.

Ga dai sakamakon zaben nan kamar yadda hukumar INEC ta sanar inda Gwamna mai-ci Dr. Abdullahi Umar Ganduje yake fafatawa da ‘dan takarar hamayya na PDP watau Injiniya Abba Kabiru Yusuf.

KU KARANTA:

Siyasar Kano: Kuri’un PDP sun zarce na APC da 16, 000 a zaben Gwamna
Abba Yusuf ya tserewa Gwamna Ganduje da kuri'a 16, 000.
Asali: Twitter

BEBEJI

APC – 17,418

PDP – 18, 533

MADOBI

APC – 24,491

PDP – 24, 309

MAKODA

APC – 22,788

PDP – 9,253

KUNCHI

APC – 16,157

PDP – 13,171

KARAYE

APC – 18,770

PDP – 17, 163

KIBIYA

APC – 15,760

PDP- 17373

ALBASU

APC- 25,358

PDP – 18,401

GARKO

APC – 16,952

PDP – 12,295

BUNKURE

APC – 20,407

PDP – 20,222

RANO

APC – 16,694

PDP – 14,892

DANBATTA

APC – 24,686

PDP – 18,696

BAGWAI

APC- 20,768

PDP- 18,511

TSANYAWA

APC -21,972

PDP -11,501

TOFA

APC – 17,506

PDP – 13,885

GWARZO

APC – 27,015

PDP – 24,773

GABASAWA

APC – 18,215

PDP – 14,679

SHANONO

APC – 20,691

PDP – 14,503

KABO

APC – 27,522

PDP – 16,233

SUMAILA

APC – 23,934

PDP – 16,606

AJINGI

APC – 17,711

PDP – 14,585

GEZAWA

APC – 20,642

PDP – 24,151

BICHI

APC – 31,958

PDP – 27,644

WARAWA

APC – 14,599

PDP – 15,114

KIRU

APC – 28,765

PDP – 27,868

RIMINGADO

APC – 19,453

PDP – 13,777

GWALE

APC – 23,871

PDP – 41,591

WUDIL

APC 18,589

PDP – 18,220

TUDUN WADA

APC – 27,917

PDP – 21,556

DOGUWA

APC – 20,696

PDP – 12,642

DAWAKIN KUDU

APC – 25,657

PDP – 30,901

MINJIBIR

APC – 17,707

PDP – 17,952

GARUN MALAM

APC – 14,765

PDP – 14,446

TARAUNI

APC – 21,734

PDP – 35,314

GAYA

APC- 19,202

PDP – 18,090

ROGO

APC – 23,859

PDP – 27,342

UNGOGO

APC – 26,843

PDP – 42,24

DAWAKIN TOFA

APC- 32,945

PDP- 17,418

KURA

APC – 22,390

PDP – 24,410

KUMBITSO

APC- 24,751

PDP 40-417

KANO MUNICIPAL

APC – 32,394

PDP – 57,781

TAKAI

APC – 19,070

PDP – 14,119

DALA

APC – 32,530

PDP – 60,082

FAGGE

APC – 18,370

PDP – 27,344

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/legitnghausa

Ko a http://twitter.com/legitnghausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta LEGIT NG Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Shafin NAIJ Hausa ya koma LEGIT

Asali: Legit.ng

Online view pixel