Yanzu-yanzu: Inuwa Yahaya na APC ya lashe zaben Gombe

Yanzu-yanzu: Inuwa Yahaya na APC ya lashe zaben Gombe

Alhaji Inuwa Yahaya na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ya lallasa abokin hamayyarsa, Sanata Bayero Nafada, a zaben kujerar gwamnan jihar Gombe da aka gudanar ranar Asabar, 9 ga watan Maris, 2019.

Shugaban zaben jihar, Farfesa Saminu AbdulRahman, wanda ya sanar da sakamakon a ranar Lahadi a jihar Gombe yace Inuwa Yahaya ya samu kuri'u 364,179 yayinda Bayero Nafada na jam'iyyar PDP ya samu kuri'u 222,868.

Farfesa Abdulrahman, wanda shine shugaba jam'iar Abubakar Tafawa Balewa ya kara da cewa Inuwa Yahaya ya lashe jam'iyyu 10 cikin 11 a jihar.

Ga sakamakon dalla-dalla:

Shongom

APC 13,463

PDP 12,993

Yamaltu-Deba

APC 51,521

PDP 25,852

Akko

APC 58,479

PDP 30,832

Balanga

APC 30, 926

PDP 18,192

Dukku

APC 27,302

PDP 16,807

Kwami

APC 30, 539

PDP 18, 240

Billiri

APC 18,612

PDP 18,063

Funakaye

APC 29,191

PDP 20,020,

Kaltungo

APC 26,744

PDP 22,259

Nafada

PDP 17,937

APC’s 9,018

Asali: Legit.ng

Online view pixel