Yanzu-yanzu: Jam'iyyar APC ta lashe zaben jihar Legas

Yanzu-yanzu: Jam'iyyar APC ta lashe zaben jihar Legas

Jam'iyyar All Progressives Congress APC ta lashe zaben kujerar gwamnan jihar Legas inda ta lallasa jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party PDP a dukkan kananan hukumomin jihar 20.

Dan takaran jam'iyyar APC, Babajide Sanwoolu, ya doke sauran yan takaran inda ya samu kuri'u 739,445, na PDP, Jimi Agbaje ya samu kuri'u 206,141.

Legit.ng ta kawo muku sakamakon zaben yankin kudu maso yammacin Najeriya, kalli jerin kananan hukumomin da yawan kuri'un da yan takaran suka samu:

1. Kosofe LG

APC 44,427

PDP 14,351

2. Ikeja LG

APC - 28.592

PDP - 8,109

ADP - 143

3. Ikorodu LG

APC - 45,879

PDP - 14,769

ADP - 620

4. Shomolu LG

ADP - 203

APC - 40,408

PDP - 9,991

5. Eti Osa LG

ADP - 286

APC - 30,504

PDP - 10,678

6. Oshodi-Isolo LG

ADP - 611

APC - 39945

PDP - 12585

7. Mushin LG

APC - 51899 PDP - 8751

ADP - 317 Kosofe LG

APC - 44427

PDP - 14351

ADP - 259

8. Ikeja LG

APC - 28.592

PDP - 8,109

ADP - 143

9. Ikorodu LG

APC - 45,879

PDP - 14,769

ADP - 620

10. Amuwo Odofin

ADP - 184

APC - 23267

PDP - 13,700

11. Ibeju Lekki LG

ADP - 143

APC - 23,298

PDP - 13,700

12. Agege LG

ADP - 86

APC - 38,515

PDP - 8,371

13. Lagos Mainland LG

ADP 224

APC 27333

PDP 7265

14. Apapa LG

ADP - 53

APC - 20,469

PDP - 5,959

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel