Yanzu Yanzu: INEC ta kaddamar da dan takarar APC, Abdulrazaq a matsayin wanda ya lashe zaben gwamna a jihar Kwara

Yanzu Yanzu: INEC ta kaddamar da dan takarar APC, Abdulrazaq a matsayin wanda ya lashe zaben gwamna a jihar Kwara

Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC), ta kaddamar da dan takarar gwamna na jam'iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben gwamna a jihar Kwara.

Dan takarar kujerar gwamna a jihar Kwara na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Alhaji Abdulrahman Abdulrazaq, ya lashe dukkanin kananan hukumomi 16 a jihar a zaben gwamna da ya gudana a ranar Asabar, 9 ga watan Maris.

Ga yadda sakamakon yake dalla-dalla:

Baruteen LGA:

APC: 26865

PDP: 7,090

Ekiti:

APC 7,938

PDP. 3,950

Kaiama:

APC 14, 829

PDP. 3, 386

Ilorin West:

APC. 55,287

PDP 25, 583

Patigi:

APC 18, 109

PDP 2,578

Asa LGA:

APC 16,246

PDP 8,639

Edu LGA:

APC 26,805

PDP 6,174

Oke-Ero LGA:

APC 7,423

PDP 4,892

Ifelodun LGA:

APC 23,734

PDP 7,445

Ilorin South LGA:

APC 26,752

PDP 9,489

Ilorin East LGA:

APC 31,521

PDP 10,888

Oyun LG:

APC 11,399

PDP 3,782

Offa LGA:

APC 22,874

PDP 5173

Irepodun LGA:

APC 16,155

PDP 7,339

Isin LGA:

APC 6,624

PDP 2,588

Moro LGA:

APC 18,985

PDP 5,490

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel