KAI TSAYE: Yadda zaben kujerar gwamna da yan majalisu ke gudana a jihohin Gombe, Bauchi da Flato

KAI TSAYE: Yadda zaben kujerar gwamna da yan majalisu ke gudana a jihohin Gombe, Bauchi da Flato

Sakamakon zabe

JIHAR FLATO

1. Plateau: Makang LGA

APC: 15,150

PDP: 11,703

2. Pankshin LGA

APC: 35,769

PDP: 24,78

3. Kanam LGA

APC: 54,394

PDP: 21,956

4.Jos East LGA

APC: 18,602

PDP: 7,994

5. Langtang north LGA

APC: 18,976

PDP: 40,519

6. Langtang south LGA

APC: 13,495

PDP: 17,644

7. Barkin Ladi LGA

APC: 17,039

PDP: 44,233

8.Bokkos LGA

APC: 26,219

PDP: 25,363

9. Plateau: Jos East LGA

APC: 18,602

PDP: 7,994

10.Plateau: Kanke LGA

APC: 23,360

PDP: 22,831

11. Plateau: Barkin Ladi LGA

APC: 17,039

PDP: 44,233

12. Shendam LGA

APC 61,646

PDP 17,035

13. Quan Pan LGA

APC 31,962

PDP 20,939

14. Mangu LGA

APC 44,964

PDP 40,035

15. Jos north LGA

APC: 108,887

PDP: 67,113

JIHAR BAUCHI

Gwamnan jihar Plateau, Simon Lalong, ya kada kuri'arsa da ranan nan misalin karfe daya a Ajikamai ,karamar hukumar Shendam na jihar.

KAI TSAYE: Yadda zaben kujerar gwamna da yan majalisu ke gudana a jihohin Gombe, Bauchi da Flato
KAI TSAYE: Yadda zaben kujerar gwamna da yan majalisu ke gudana a jihohin Gombe, Bauchi da Flato
Asali: Facebook

Gwamnan jihar Bauchi, Abdullahi Mohammed Abubakar, ya kada kuri'arsa a Makama Sarkin Bali, Gindin Durumi Area, Bauchi.

KAI TSAYE: Yadda zaben kujerar gwamna da yan majalisu ke gudana a jihohin Gombe, Bauchi da Flato
KAI TSAYE: Yadda zaben kujerar gwamna da yan majalisu ke gudana a jihohin Gombe, Bauchi da Flato
Asali: Facebook

Allah ya kawo ranar zaben gwamnoni da yan majalisun dokokin jiha inda zamu kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a jihohin Borno, Yobe da Adamawa kai tsaye.

Da farko, zamu kawo muku manyan yan takara a wadannan jihohi da jam'iyyunsu:

Jihar Gombe:

1. Bayero Nafada PDP

2. Mohammed Inuwa APC

Jihar Plateau:

1. Simon Lalong APC

2. Jeremiah Useni PDP

Jihar Bauchi:

1. Mohammad Abubakar APC

2. Mohammad Ali Pate PRP

3. Bala Mohammed PDP

Asali: Legit.ng

Online view pixel