Kai-tsaye: Yadda zaben gwamna da 'yan majalisun jiha ke gudana a Katsina da Zamfara

Kai-tsaye: Yadda zaben gwamna da 'yan majalisun jiha ke gudana a Katsina da Zamfara

Kai-tsaye: Yadda zaben shugaban kasa da 'yan majalisun tarayya ke gudana a Katsina

A kwana-a-tashi, masu iya magana suka ce wai jariri ango ne. Yau dai ga mu Allah ya kawo mu ranar da daukacin 'yan Najeriya ke ta tsumayen jira ta zabukan gama gari a daukacin fadin kasar.

Kai-tsaye: Yadda zaben gwamna da 'yan majalisun jiha ke gudana a Katsina da Zamfara
Kai-tsaye: Yadda zaben gwamna da 'yan majalisun jiha ke gudana a Katsina da Zamfara
Asali: Getty Images

A yau dai ana sa ran 'yan Najeriya a dukkan sako da lungun kasar za su jefa kuri'un su domin zabar gwamna da 'yan majalisun jihohin su a mazabu daban-daban.

Legit.ng Hausa ta dauri aniyar kawo maku yadda zaben ke tafiya kai tsaye a jihar Katsina da Zamfara.

Manyan 'yan takarar kujerar gwamna a jihar Katsina:

1. Sanata Yakubu Lado Danmarke (PDP)

2. Rt. Hon. Aminu Bello Masari (APC)

Manyan 'yan takarar kujerar Gwamna a jihar Zamfara:

1. Alh. Mukhtar Shehu Idris, Kogunan Gusau - (APC)

2. Bello Muhammad, Matawallen Maradun (PDP)

- A jihar Katsina, yanzu Shugaba Buhari ya kada kuri'ar sa a rumfar zaben sa dake Sarkin Yara A, cikin garin Daura

Kai-tsaye: Yadda zaben gwamna da 'yan majalisun jiha ke gudana a Katsina da Zamfara
Kai-tsaye: Yadda zaben gwamna da 'yan majalisun jiha ke gudana a Katsina da Zamfara
Asali: UGC

An samu karancin masu fitowa zabzabe a wasu rumfunan zabe a jihar katsina

Sakamakon zabe a jihar Zamfara ya fara fitowa:

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma legit.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://web.facebook.com/legitnghausa?_rdc=1&_rdr

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Online view pixel