Shugaba Buhari ya halarci Sallar Juma'a a kauyensa (Hotuna)

Shugaba Buhari ya halarci Sallar Juma'a a kauyensa (Hotuna)

Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci Sallar Juma'a mai alfarma a kauyen Dumurkul, kusa da mahaifarsa Daura, jihar Katsina a ranar 8 ga watan Maris, 2019.

Shugaban kasan ya gabatar da Ibadan ne tare da mai martaba sarkin Daura, Alhaji Faruq Umar Faruq, da sauran manyan masu rawanin yankin.

Mun kawo muku rahoton cewa Buhari ya koma jihar Katsina ranar Alhamis domin kada kuri;arsa a zaben gwamnoni da yan majalisan dokokin jiha da zai gudana ranar Asabr, 9 ga watan Maris.

Mun kawo muku rahoton cewa shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar da wani katafaren Masallacin Juma’a daya gina a kauyen iyayensa, Dumurkul dake garin Daura na jahar Katsina.

Legit.ng ta ruwaito daruruwan jama’a ne suka halarci bude Masallacin juma’an, daga cikin har da mai martaba Sarkin Daura, Alhaji Faruk Umar Faruk, tare da sauran shuwagabannin al’umman Musulman garin Daura.

Kalli Hotunan:

Shugaba Buhari ya halarci Sallar Juma'a a kauyensa (Hotuna)
Shugaba Buhari ya halarci Sallar Juma'a a kauyensa (Hotuna)
Asali: Facebook

Shugaba Buhari ya halarci Sallar Juma'a a kauyensa (Hotuna)
Manyan baki
Asali: Facebook

KU KARANTA: Dankari: Ana saura sa'o'i 24 zabe, sakataren PDP, shugabanninta 12 sun fita daga jam'iyyar

Shugaba Buhari ya halarci Sallar Juma'a a kauyensa (Hotuna)
Masallaci Dumurkul
Asali: Facebook

Shugaba Buhari ya halarci Sallar Juma'a a kauyensa (Hotuna)
Shugaba Buhari da jama'arsa
Asali: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel